ME YA SA ZAN YI AURE?: Ina son na yi aure ne domin Allah (SWT) Ya halatta aure a tsakanin mu ƴan adam. Kuma sunnah ne na dukkan Annabawan Sa. Ibada ne wanda in na yi shi da kyau zai kai ni ga rahamar Allah. In kuma na kauce zai mun azaba. Hanya ne na samun garaɓasa masu yawan gaske, wanda za su kai mutum Jannah kuma su ɗaga darajarsa.
No comments:
Post a Comment